Liu Dan | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Shenyang (en) , 24 ga Afirilu, 1987 (37 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Sin | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | center (en) | ||||||||||||||||||
Nauyi | 88 kg |
Liu Dan ( Sinanci: 刘丹; pinyin: Liú Dān; an haife ta a ranar 24 ga Afrilu, shekarar alif ɗari tara da tamanin da bakwai 1987, a Shenyang, Liaoning)[1] ƴar wasan kwando ce ta ƙasar Sin wacce ke cikin tawagar da ta lashe lambar zinare a gasar Asiya ta shekarar dubu biyu da biyar 2005. Ta yi takara a gasar Olympics ta bazara ta shekarar dubu biyu da takwas 2008 a birnin Beijing.[2][3]